Sojojin da ke aikin atisayen Whirl Stroke (OPWS) sun kama wasu mutane huɗu da ake zargin da ta’addanci tare da ƙwato wasu makamai a ƙauyen Tau da ke ƙaramar hukumar Ardo-Kola a jihar Taraba.
Mai magana da yawun runduna ta 6, Kyaftin Olubodunde Oni, ya bayyana cewa aikin ya biyo…
Sojoji Sun Kama Ƴan Ta’adda 4, Sun Kwato Makamai A Taraba …C0NTINUE READING HERE >>>>