BREAKING: Sojoji Sun Kashe Ƴan Bindiga 2, Sun Kwato Shanu 1,000 A Taraba

Sojojin runduna ta 6 sun kashe ‘yan fashin daji 2 tare da kwato shanu 1,000 a ƙauyen Jebjeb na ƙaramar hukumar Karim-Lamido, jihar Taraba.

Mai magana da yawun Brigade na 6, Kyaftin Olubodunde Oni, ya bayyana cewa sojojin sun mayar da martani ne bayan samun rahoton cewa wasu ‘yan…

Sojoji Sun Kashe Ƴan Bindiga 2, Sun Kwato Shanu 1,000 A Taraba …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment