Rundunar Sojin ƙasar nan ta tabbatar da kashe shahararren ɗan bindiga kuma na hannun daman Bello Turji, Alhaji Shaudo Alku a wani hari da aka kai da jiragen yaƙi.
Rundunar Operation Fasan Yama ce ta kai harin a ranar Lahadi 18 ga wannan watan nan na Mayu a wata maɓoyar ƴan bindiga…
Sojoji Sun Kashe Na Hannun Daman Bello Turji A Sokoto …C0NTINUE READING HERE >>>>