BREAKING: Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga 2, Sun Ƙwato Shanun Sata 1,000 A Taraba

Dakarun sojin Nijeriya tare da haɗin gwiwar Operation Whirl Stroke da Operation Safe Haven sun kashe ‘yan bindiga biyu tare da ƙwato shanu 1,000 da aka sace a ƙauyen Jebjeb da ke ƙaramar hukumar Karim-Lamido a Jihar Taraba.

Mai magana da yawun rundunar, Kyaftin Olubodunde Oni, ya…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga 2, Sun Ƙwato Shanun Sata 1,000 A Taraba …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment