BREAKING: Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Dama A Wani Sabon Hari Da Suka Kai Sansanin Sojoji A Borno

Dakarun rundunar ‘Operation Hadin Kai’ (OPHK) da sanyin safiyar Talata 27 ga watan Mayun 2025, sun dakile wani hari da ‘yan ta’addar Boko Haram/ISWAP suka kai musu a garin Marte na jihar Borno.

 

A wata sanarwa da mukaddashin Daraktan hulda da jama’a na rundunar OPHK,…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Dama A Wani Sabon Hari Da Suka Kai Sansanin Sojoji A Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment