Sojojin rundunar Operation Hadin Kai, tare da haɗin gwuiwar ‘Yan Bijilanti (CJTF), sun kashe adadi mai yawa na ‘yan ta’addar Boko Haram/ISWAP a wasu hare-haren da suka kai a jihar Borno.
A cikin wata sanarwa da Sojojin Nijeriya suka fitar ranar Alhamis, an bayyana cewa Sojojin…
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Yawa A Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>