Kalilan ne daga cikin mutane suke da masaniyar cewa, garin da ake kira Suleja a yau, shi ake kira da Abuja kafin shekarar 1979, wato shekaru 45 da suka gabata.
Daya daga cikin tsofaffin Ministocin Babban Birnin Tarayya (FCT), kuma mashahurin marubucin zube, marigayi Janar Mamman Jiya…
SULEJA – An Ci Moriyar Ganga (I) …C0NTINUE READING HERE >>>>