FCT Abuja – Tsohon kakakin jam’iyyar PDP na ƙasa, Kola Ologbondiyan, ya danganta yawaitar sauya sheƙar wasu jagororin adawa zuwa APC da tsoron farautar siyasa daga gwamnati mai ci.
Ologbondiyan, ya yi ikirarin cewa gwamnoni da sauran jiga-jigan adawa da ke komawa APC, suna haka ne…
“Suna So a Yafe Masu Zunuban da Suka Aikata,” Jigon PDP Ya Tona Asirin Gwamnoni da Jiga Jigai …C0NTINUE READING HERE >>>>