BREAKING: Ta Faru Ta Kare: Gwamnati Za Ta Yi Gwanjon Gidaje 753 da Aka Kwato daga Emefiele

A ranar Talata, gwamnatin tarayya ta ce za ta sayar da gidaje 753 da EFCC ta kwato daga Godwin Emefiele a Cadastral Zone, AbujaKotu ta tabbatar da ƙwace gidajen a Disamba 2024, yayin da shugaban EFCC Olukoyede ya ce hakan nasara ce a yaki da rashawaMinista Ahmed Dangiwa ya ce za a yi…

Ta Faru Ta Kare: Gwamnati Za Ta Yi Gwanjon Gidaje 753 da Aka Kwato daga Emefiele …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment