Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta kasa (JAMB) ta amince da cewa, tangarda a na’urar rumbun tattara sakamakon jarabawar ne ya shafi sakamakon jarabawar da daliban suka rubuta ta shekarar 2025 (UTME).
Shugaban hukumar, Farfesa Ishaq Oloyede ne ya bayyana…
Tangarɗar Na’ura Ne Ya Haifar Da Gagarumar Koma Baya A Sakamakon UTME Na 2025 …C0NTINUE READING HERE >>>>