Sarkin Katsina Muhammadu Dikko ya gina Asibiti da makarantar Boko wadda ita ce ta farko a tarihin ilimi a Arewacin Nijeriya a shekarar 1922 da ake kira da suna Katsina College(Kwalej).Har ila yau Sarkin Katsina Muhammadu Dikko ya daukaka ilimin Boko saboda ai ya tura ‘ya’yansa da…
Tarihin Sarkin Katsina Muhammadu Dikko (5) …C0NTINUE READING HERE >>>>