BREAKING: Tattalin Arziƙin Nijeriya Na Ƙara Farfaɗowa – Gwamnan CBN

Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Olayemi Cardoso, ya ce tattalin arziƙin Nijeriya yana farfaɗowa tare da ƙara ƙarfi.

Ya bayyana haka ne yayin wani taron manema labarai bayan kammala taron kwamitin kula da manufofin kuɗi karo na 300 a birnin Abuja.

Cardoso ya ce ƙwarin…

Tattalin Arziƙin Nijeriya Na Ƙara Farfaɗowa – Gwamnan CBN …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment