Bankin Duniya ya bayyana cewa tattalin arziƙin Nijeriya ya samu gagarumin ci gaba fiye da yadda ake tsammani cikin shekarar 2024, wanda hakan ya sa ci gaban ya fi kowace shekara cikin shekaru 10 da suka gabata.
A wata sanarwa da ya fitar ranar 13 ga watan Mayu 2025, bankin ya ce…
Tattalin Arziƙin Nijeriya Ya Bunƙasa, Amma Farashin Kayayyaki Na Ci Gaba Da Tashi …C0NTINUE READING HERE >>>>