Firaministan kasar Sin Li Qiang, ya bayyana muhimmancin amfani da karfin tattalin arzikin kasar da ci gaba mai dorewa da yake samu, wajen rage radadin rashin tabbacin da ake fuskanta a duniya da inganta dauwamammen ci gaba mai inganci a kasar.
Li Qiang ya bayyana haka ne jiya Alhamis,…
Tattalin Arzikin Sin Na Habaka Yadda Ya Kamata Yayin Da Kasar Ke Samun Ci Gaba …C0NTINUE READING HERE >>>>