Yawan tafiye-tafiyen da Sinawa suka yi a tsawon lokacin hutun ranar ma’aikata ta duniya da aka yi kwanan nan, ya kai miliyan 314, wanda ya karu da kashi 6.4% bisa na makamancin lokacin a bara. Yawan kudin da aka kashe kuma, ya kai dala biliyan 24.96, wanda ya karu da kashi 8.0% bisa…
Tattalin Arzikin Sin Tamkar Teku Ne Ba Karamin Tabki Ba …C0NTINUE READING HERE >>>>