BREAKING: Tattalin Arzikin Sin Ya Bunkasa Bisa Daidaito A Afirilu

Hukumar kididdiga ta kasar Sin NBS, ta ce duk da matsi sakamakon dalilai na ciki da na waje, tattalin arzikin kasar Sin ya bunkasa bisa daidaito a watan Afirilun da ya gabata.

Alkaluman da NBS din ta fitar a Litinin din nan sun nuna karuwar hajojin da manyan masana’antun kasar ke…

Tattalin Arzikin Sin Ya Bunkasa Bisa Daidaito A Afirilu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment