Tawagar wasanni ta Babban Birnin Tarayya (FCT), na ci gaba da haskakawa a gasar wasanni ta motsa jiki ta ƙasa karo na 22, wadda ake kira Gateway Games 2024, da ake gudanarwa a Abeokuta, a Jihar Ogun.
A ranar ta biyar da aka ci gaba da fafatawa, tawagar ta FCT ta samu jimillar lambobin…
Tawagar FCT Na Ci Gaba Da Lashe Lambobin Yabo A Gasar Wasanni Ta Ƙasa …C0NTINUE READING HERE >>>>