Shugaban Ƙasa Bola Tinubu, ya amince da ƙirƙirar dakarun daji masu makamai domin fatattakar masu aikata laifuka da ke ɓuya a dazukan Nijeriya.
Mai ba shi shawara kan harkokin yaɗa labarai, Sunday Dare, ya ce sabbin dakarun za su samu horo na musamman tare da ba su…
Tinubu Ya Ƙaddamar Da Dakarun Da Za Suke Tsaron Daji Don Yaƙar ‘Yan Ta’adda …C0NTINUE READING HERE >>>>