BREAKING: Tinubu Ya Kai Ziyarar Aiki Jihar Anambra

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya tashi daga Abuja zuwa Awka, babban birnin Jihar Anambra, domin ziyarar aiki ta kwana ɗaya.

A yayin ziyarar, zai buɗe wasu muhimman ayyuka d Gwamna Chukwuma Soludo ya kammala.

Mai magana da yawun shugaban ƙasa, Bayo Onanuga, ya bayyana cewa…

Tinubu Ya Kai Ziyarar Aiki Jihar Anambra …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment