Sashen samar da wadataccen abinci da ke karkashin kulawar Fadar Shugaban Kasa (PFSCU), a kwanan baya ne ya hada wani taron tattaunawa da manyan kafafen yada labarai da kuma ‘yan jarida, masu dauko rahotannin aikin noma na kasar nan.
An gudanar da tattaunawar ce a birnin tarayyar…
Tinubu Ya Kira Taron Manyan Kafafen Yada Labarai Kan Samar Da Wadataccen Abinci …C0NTINUE READING HERE >>>>