BREAKING: Tinubu Ya Umarci Ma’aikatun Gwamnati Suke Amfani Da Kayan Da Ake Ƙerawa A Nijeriya 

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da umarni ga dukkanin ma’aikatun gwamnatin tarayya da su daina sayen kayan da ake sarrafawa daga waje.

Wannan matakin na zuwa ne bayan amincewar da majalisar ministoci ta yi da sabon tsari na amfani da kayayyakin cikin gida a duk harkokin…

Tinubu Ya Umarci Ma’aikatun Gwamnati Suke Amfani Da Kayan Da Ake Ƙerawa A Nijeriya  …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment