BREAKING: Tottenham Ta Doke Manchester United A Wasan Karshe Na Europa 

Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur ta doke abokiyar karawarta Manchester United da ci daya mai ban haushi a wasan karshe na gasar Zakarun Turai ta UEFA Europa League a filin wasa na San Mames dake Bilbao.

 

Wannan shi ne karo na uku da Tottenham din ta lashe kofin Zakarun…

Tottenham Ta Doke Manchester United A Wasan Karshe Na Europa  …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment