Shugaban Amurka Donald Trump zai shirya wata liyafa ta musamman a ranar Alhamis ga manyan masu zuba jari a kuɗin cryptocurrency nasa na meme coin mai suna $TRUMP.
Taron za a yi shi a wurin wasan golf na Trump dake Virginia, inda manyan masu sayan jarin $TRUMP 220 za su yi cin abinci…
Trump Zai Shirya Liyafar Musamman Ga Manyan Ƴan Crypto …C0NTINUE READING HERE >>>>