Wakilin musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping, Mu Hong, zai halarci bikin rantsar da shugaban kasar Gabon, Brice Clotaire Oligui Nguema, a Libreville, babban birnin kasar, a ranar 3 ga watan Mayu, bisa gayyatar da shugaba Nguema ya yi masa.
Mai magana da yawun ma’aikatar…
Wakilin Musamman Na Shugaba Xi Zai Halarci Bikin Rantsar Da Shugaban Gabon …C0NTINUE READING HERE >>>>