BREAKING: Wakilin VOA Haruna Dauda Ya Rasu A Maiduguri

Allah ya yiwa fitaccen ɗan jarida kuma wakilin Gidan Rediyon Muryar Amurika (VOA) a jihohin Borno da Yobe, Haruna Dauda Biu rasuwa a ranar Lahadi a Maiduguri.

Marigayin, wanda ya kuma kasance tsohon shugaban ƙungiyar ‘yan jarida (Correspondents Chapel) na jihar Borno, ya rasu ne…

Wakilin VOA Haruna Dauda Ya Rasu A Maiduguri …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment