Hukumar ‘yansanda ta jihar Kano ta kama wani matashi mai shekaru 25, Mansur Umar, bisa zargin kashe saurayin ‘yar uwarsa a kauyen Kunya da ke karamar hukumar Minjibir.
Kakakin ‘yansandan jihar, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya bayyana cewa lamarin ya faru ne da karfe 9:30 na dare…
Wani Ƙani Ya Kashe Saurayin Yayarsa A Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>