Ana zargin wani mutum mai suna Esosa Imasuen da dukan matarsa, Chinwedu Nnadozie, har ta mutu a birnin Benin na Jihar Edo.
Lamarin ya faru ne a titin Oza da ke unguwar Ogbelaka a kan hanyar Sakponba.
Wasu makusantan ma’auratan sun ce sun samu saɓani, sai Esosa ya yi wa matarsa…
Wani Mutum Ya Kashe Matarsa Da Duka Har Lahira A Edo …C0NTINUE READING HERE >>>>