Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya zargi wasu ‘yan siyasa da jami’an tsaro da taimaka wa ‘yan Boko Haram ta hanyar ba su bayanai da kuma haɗa kai da su.
Gwamnan ya bayyana haka a wata hira da aka yi da shi a gidan talabijin na News Central.
“Akwai wasu daga cikin…
Wasu ‘Yan Siyasa Da Jami’an Tsaro Na Taimaka Wa Boko Haram – Zulum …C0NTINUE READING HERE >>>>