Wata Hajiya mai shekaru 75 daga jihar Edo mai suna Adizatu Dazumi ta rasu a kasar Saudiyya bayan wata ‘yar gajeriyar rashin lafiya da ta yi fama da ita a lokacin da take aikin hajjin shekarar 2025.
Dazumi wacce ‘yar asalin Jattu Uzairue ce a karamar hukumar Etsako ta Yamma ta…
Wata Hajiya ‘Yar Nijeriya Mai Shekaru 75 Ta Rasu A Saudiyya Yayin Aikin Hajji …C0NTINUE READING HERE >>>>