BREAKING: Wata Sabuwa: Ma’aikata Sun Yi Gangami a Abuja, Sun Rufe Ofishin Ministan Kudi

Fusatattun ma’aikatan hukumar nukiliya sun rufe hedikwatar ma’aikatar kudi saboda rashin biyan alawus da bashin albashin wata biyuMa’aikatan sun zargi ministan kudi, Wale Edun da hana su hakkokinsu duk da roƙo da suka yi, inda suka bayyana cewa sun gaji da yin haƙuriSun ce gwamnati na…

Wata Sabuwa: Ma’aikata Sun Yi Gangami a Abuja, Sun Rufe Ofishin Ministan Kudi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment