BREAKING: Wike Ya Gargaɗi PDP Kan Bai Wa Ɗan Arewa Takara A 2027

Ministan Babban Birnin Tarayya, Abuja, Nyesom Wike, ya gargaɗi jam’iyyar PDP da ka da ta kuskura ta miƙa tikitin takarar shugaban ƙasa ga wani ɗan Arewa a zaɓen shekarar 2027.

Wike ya faɗi haka ne a lokacin wata ganawa da ya yi da manema labarai a ranar Litinin, inda ya bayyana…

Wike Ya Gargaɗi PDP Kan Bai Wa Ɗan Arewa Takara A 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment