Jiya Lahadi da karfe 4 da minti 40 a rana, bisa agogon wurin, wasu jiragen ruwa 2 masu dauke da ‘yan yawon shakatawa sun kife a wani kogi dake garin Qianxi na lardin Guizhou na kasar Sin, sakamakon kadawar iska mai karfi ba zato ba tsammani, lamarin da ya haddasa mutuwar mutane…
Xi Jinping Ya Ba Da Umarnin Ceto Mutane Daga Hadarin Jiragen Ruwa …C0NTINUE READING HERE >>>>