A yau Lahadi, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aika da sako don taya murnar bude bikin baje kolin kayayyaki na yammacin Sin karo na 20.
A cikin sakonsa, shugaban ya ce bikin ya ba da damar inganta matakin bude kofa ga kasashen ketare da kasar Sin ke aiwatarwa, da zurfafa mu’ammalar…
Xi Jinping Ya Taya Murnar Bude Bikin Baje Kolin Kayayyaki Na Yammacin Sin …C0NTINUE READING HERE >>>>