BREAKING: Xi Ya Aike Da Wasikar Taya Murna Ga Dandalin SCO Na 2025

A yau Talata shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aike da wasikar bude dandalin hadin gwiwa na Shanghai ko SCO na 2025, game da rage talauci da wanzar da ci gaba, wanda ke gudana a birnin Xi’an, na lardin Shaanxi dake arewa maso yammacin kasar Sin.

Cikin sakon na sa shugaba Xi ya…

Xi Ya Aike Da Wasikar Taya Murna Ga Dandalin SCO Na 2025 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment