BREAKING: Xi Ya Taya Jami’ar Fudan Murnar Cika Shekaru 120 Da Kafuwa

A yau Litinin, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aika wasikar taya murna ga Jami’ar Fudan, yayin da take murnar cika shekaru 120 da kafuwa.

Cikin wasikar taya murnar, Xi Jinping ya ce cikin sama da shekaru 120, Jami’ar Fudan ta yi ta tafiya da zamani da kuma daukaka akidar kishin…

Xi Ya Taya Jami’ar Fudan Murnar Cika Shekaru 120 Da Kafuwa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment