BREAKING: Xi Ya Taya Shugaban Togo Murnar Karbar Ragamar Shugabanci

Shugaban kasar Sin, Xi Jinping ya mika sakon taya murna a jiya Laraba ga Jean-Lucien Savi de Tove bisa karbar ragamar shugabancin kasar Togo. 

Har ila yau, duk dai a ranar ta Laraba, Xi ya aike da sakon taya murna ga Faure Gnassingbe bisa kama aiki a matsayin shugaban majalisar…

Xi Ya Taya Shugaban Togo Murnar Karbar Ragamar Shugabanci …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment