Assalamu alaikum masu karatu, barkanmu da sake haduwa da ku a wannan makon cikin shirin namu mai farin jini da albarka na Girki Adon Mata.
A yau shafin namu zai kawo muku yadda ake hada Danderu:
Abubuwan da za ki tanada:
Kaza, kayan yaji, Tattasai ko taruhu duk wanda kika fi so,…
Yadda Ake Hada Danderun Kaza …C0NTINUE READING HERE >>>>