Assalamu alaikum wa rahmtullahi ta’ala wa barkatuh. Maso karatu, kafin mu kawo darasi a kan yadda Manzon Allah (SAW) ya yi aikin Hajji, bari mu fara da abubuwan da ake so masu shiga garin Makka su yi, ganin cewa a halin yanzu maniyyata suna ci gaba da haramar aikin Hajji.
Abubuwan Da…
Yadda Manzon Allah (SAW) Ya Yi Aikin Hajji (1) …C0NTINUE READING HERE >>>>