BREAKING: Yadda Tabarbarewar Tsaro Ta Kara Yawan Yaran Da Ba Sa Zuwa Makaranta

Masu ruwa da tsaki na ci gaba da nuna damuwarsu kan yara sama da miliyan 10 da ba sa zuwa makaranta a Nijeriya, inda akasarinsu ke zaune a yankin arewacin kasar.

Da yawa daga cikin wadannan yara kamar yadda bayanan LEADERSHIP suka gano, an ce an tilasta wa wadannan yara barin makaranta…

Yadda Tabarbarewar Tsaro Ta Kara Yawan Yaran Da Ba Sa Zuwa Makaranta …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment