Wata ƙungiya mai suna BudgIT da ke sa ido kan yadda ake amfani da kuɗin gwamnati a Nijeriya ta ce wasu ‘yan majalisar dokoki na suna cusa wasu ayyuka marasa amfani cikin kasafin kuɗi.
Rahoton BudgIT ya bayyana cewa an saka kwangiloli har 11,122 a kasafin kuɗi na shekarar 2025,…
Yadda ‘Yan Majalisa Ke Cusa Ayyuka Marasa Amfani A Kasafin Kuɗi – Rahoto …C0NTINUE READING HERE >>>>