BREAKING: ‘Yan Bindiga Sun Bude wa Sojojin Najeriya Wuta a Benue, An Samu Asarar Rayuka

‘Yan bindiga da ake zargin makiyaya Fulani ne sun kashe mutane huɗu, ciki har da sojoji biyu, a harin da suka kai Ijaha Ikobi, BenueAn ce ‘yan bindigar sun yi wa sojojin kwanton bauna a lokacin da suka kai dauki garin, kuma ana zargin sun kwace makamansuShugaban ƙaramar hukumar Apa ya…

‘Yan Bindiga Sun Bude wa Sojojin Najeriya Wuta a Benue, An Samu Asarar Rayuka …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment