Wasu miyagun ƴan bindiga ɗauke da makamai sun kai harin ta’addanci a ƙaramar hukumar Kaura Namoda ta jihar ZamfaraƳan bindigan sun yi awon gaba da mutane sama da 20 bayan sun kai harin a cikin tsakar dareTsagerun ƴan bindigan sun kuma hallaka wasu mutane da suka ƙi yarda su tafi…
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari a Zamfara, an Tafka Barna mai Girma …C0NTINUE READING HERE >>>>