BREAKING: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Arewa, Sun Kashe Babban Kusa a Jam’iyyar APC da Wasu 3

‘Yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sun kashe jigon APC Akaabo Johnson da wasu mutum uku a garuruwan jihar BenueMazauna yankin sun ce ‘yan bindigar sun kai harin ne da misalin 4:35 na yammacin Talata, inda suka bude wuta kan mai uwa da waniCiyaman din Gwer ta Gabas, Timothy Adi ya yi…

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Arewa, Sun Kashe Babban Kusa a Jam’iyyar APC da Wasu 3 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment