‘Yan bindiga sun sace tsohon Manjo, Joe Ajayi mai shekaru 76 a gidansa da ke Odo-Ape, Kabba-Bunu, jihar Kogi, a daren ranar LarabaMaharan sun mamaye yankin, tare da bude wuta ta ko ta ina, kafin su yi awon gaba da tsohon sojan da ke fama da rashin lafiyaGarkuwar da aka yi da Manjo Ajayi…
‘Yan Bindiga Sun Kai Sabon Hari Kogi, Sun Sace Babban Jami’in Soja da Ya Yi Ritaya …C0NTINUE READING HERE >>>>