Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Sarki Obalohun na Okoloke a karamar hukumar Yagba ta Yamma a jihar Kogi, Oba James Dada Ogunyanda a fadarsa.
Garkuwa da Oba Ogunyanda da sanyin safiyar Alhamis ya jefa jihar cikin firgici, musamman karamar hukumar Yagba, inda aka ce sace-sacen…
‘Yan Bindiga Sun Sace Sarki Mai Daraja Ta Ɗaya A Kogi …C0NTINUE READING HERE >>>>