Wasu ‘yan bindiga sun sace shugaban jam’iyyar APC na mazaɓar Ifon ta 5, Hon. Nelson Adepoyigi a ƙaramar hukumar Ose a Jihar Ondo.
An sace shi ne da misalin ƙarfe 10 na daren ranar Litinin, yayin da yake ƙoƙarin ajiye motarsa.
Wata majiya ta ce maharan sun shiga gidansa, suka…
‘Yan Bindiga Sun Sace Shugaban APC A Ondo, Sun Nemi N100m …C0NTINUE READING HERE >>>>