BREAKING: ‘Yan Bindiga Sun Sake Kashe Mutum 6 A Ƙauyukan Filato, Sun Jikkata Wasu

Aƙalla mutum shida ne suka rasa rayukansu yayin da wasu ‘yan bindiga suka kai hari ƙauyukan Marit da Gashish da ke ƙaramar hukumar Barkin Ladi a Jihar Filato, a ranar Litinin.

Shaidu sun ce maharan sun zo ne ba tare da wani gargaɗi ba, suka fara harbe-harbe, inda suka kashe…

‘Yan Bindiga Sun Sake Kashe Mutum 6 A Ƙauyukan Filato, Sun Jikkata Wasu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment