BREAKING: ‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba da Shugaban Jam’iyyar APC, Sun Turo Saƙo ga Iyalansa

Jihar Ondo – Wasu mahara da ake zargin ‘yan bindiga ne sun sace Hon. Nelson Adepoyigi, shugaban jam’iyyar APC a karamar hukumar Ose da ke jihar Ondo.

Hon Nelson Adepoyigi, wanda shi ne shugaban APC a gunduma ta 5 watu Ifon a ƙaramar hukumar Ose ya faɗa hannun maharan ne da yammacin…

‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba da Shugaban Jam’iyyar APC, Sun Turo Saƙo ga Iyalansa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment