Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje, ya ce babbar jam’iyyar adawa ta PDP na shure-shuren mutuwa ganin yadda jam’iyya mai mulki ke samun tagomashi.
Da yake jawabi a wajen taron jam’iyyar APC na kasa da aka gudanar a fadar shugaban kasa da ke Abuja a ranar…
‘Yan PDP Na Komawa APC Ne Saboda Jam’iyyarsu Na Jin ƙamshin Mutuwa …C0NTINUE READING HERE >>>>