Rundunar ’yan sandan Nasarawa ta kama Fatima Salisu mai shekara 21 bisa zargin safarar makamai zuwa hannun ’yan ta’adda a Katsina.An tare Fatima a Lafia tana wucewa Keana da Doma, inda aka gano harsasai 481 a motarta, bisa bayanan sirri da aka tattara.’Yan sanda sun ce bincike…
‘Yan Sanda Sun Tare Hanya, An Cafke Matar da Ke Kai wa Ƴan Bindiga Makamai a Arewa …C0NTINUE READING HERE >>>>